Sarkin Oman

Sarkin Oman
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Wurin zama na hukuma Al Alam Palace (en) Fassara
Kyauta ta samu Royal Victorian Chain (en) Fassara

Sarakunan Musulmi na Oman sune sarakuna kuma shugabannin kasar Oman . Wanda kuma shi ne mafi girman matsayi a kasar. Sarakunan Oman membobi ne daga asalin daular Al Said, wanda kuma sune dangi na gidan dake sarautar Oman tun daga tsakiyar karni na 18.

Tun daga 11 ga watan Janairu shekara ta 2020, Haitham bin Tariq Al Said ne sultan na yanzu.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne